Shugaban cibiyar Ahlulbaiti{A.S}ta duniya ya gabatar da jawabi a masallacin yan shi'a na Lahur dake Pakistan
14 Faburairu 2015 - 10:45
Lambar labari: 671011
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti{A.S}-aban-Hujjatul islam Muhammad Hassan Akhtari ya ziyarci kasar Pakistan a inda ya gabatar da jawabi a masallacin juma'a na yan shi'a a garin Lahur.abna